SAYEN ƘURI’U, FIZGEN AKWATI, KEKKETA ƘURI’U: ‘Yan sanda sun kama masu laifi 781 lokacin zaɓukan 2023
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta bayyana cewa ta samu nasarar damƙe masu laifi har 781 a lokacin zaɓukan 2023 a ...
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta bayyana cewa ta samu nasarar damƙe masu laifi har 781 a lokacin zaɓukan 2023 a ...
Ya kara da cewa daga cikin masu kada kuri’a 2,172,056 a jihar, mutane 901,513 ne aka tantance suka kaɗa zaben.
Jihohin Cross River da Yobe ne masu ƙarancin 'yan takara, inda jam'iyyu 11 kaɗai su ka tsayar da 'yan takara.
Hari ne kawai na ɗibgaggun 'yan siyasa ne. Saboda lokacin da su ka shigo mana, su na yi ne kamar ...
Dalilin haka ne Atiku ya janye ƙarar da ya shigar wadda ya nemi a tilasta INEC ta bai wa lauyoyin ...
Ta kama su da laifin yunƙurin yin amfani da Naira miliyan 142 domin su sayi sakamakon zaɓe a lokacin zaɓen. ...
Sai dai kuma ganin cewa APC ta yi nasarar ɗan majalisar tarayya ɗaya tilo, ta garzaya Kotun Ɗaukaka Ƙarar Zaɓe, ...
INEC ta ce ta fitar da sakamakon zaɓen kujeru 423, waɗanda PDP da LP ke biye da APC a yawan ...
A ƙa'idar dokar zaɓe ba sai lallai irin wanna ne ya ke sa a soke zaɓe ba sai an samu ...
KAI-TSAYE A RANAR ZAƁE: 'Yan jagaliya sun hargitsa rumfunan zaɓe, sun sace na'urar BVAS 8 a jihohi biyu - Shugaban ...