Zaɓen Edo ya bai wa ‘yan yaga-riga damar yagalgala rigar mutuncin Najeriya – Gwamna Fintiri
Marasa kunya sun ƙirƙiro wani sanabe da haramtaccen sabon salon rubuta sakamakon zaɓe, wanda ba zai yiwu mu amince da ...
Marasa kunya sun ƙirƙiro wani sanabe da haramtaccen sabon salon rubuta sakamakon zaɓe, wanda ba zai yiwu mu amince da ...
Sakamakon farko-farko da ya fara fitowa na zaɓen gwamna a Jihar Edo, ya nuna jam'iyyar PDP da APC ke kan ...
A kan haka ne kuma ta yi kira tare da ba matan da ba su taɓa haihuwa ba haƙuri cewa ...
Waɗanda suka yi takara tare da Tinubu a zaɓen 2023, sun haɗa har da Atiku Abubakar na PDP, Peter Obi ...
Shekarar 2023 ta nuna cewa 'yan Najeriya guyawun su sun saki sosai dangane da samun shugabanni nagari.
Ya ce: "INEC ba jam'iyyar siyasa ba ce, kuma ba ta da wani ɗan takara daga cikin masu takarar gwamna ...
Baya ga cewa naɗin haramtacce ne, sannan kuma barazana ce da kuma hatsarin gaske ga ɗorewar dimokraɗiyya a Najeriya
Naɗin da Shugaba Tinubu ya yi wa Umoren dai haramtacce ne, bisa dokar Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999.
Na biyu ɗin mai alaƙa da APC shi ne Isa daga Jihar Edo, wanda aka haƙƙaƙe cewa shi har ma ...
Ta yanke hukuncin a ranar Asabar, inda ta ce a gaggauta ba su takardun kada a wuce ranar Litinin da ...