Yadda na rika kama mijina na lalata da matan mamun sa ga shi Limamin Masallaci – Mata
Ya'yan Rebecca da Yusuf guda hudu ne kuma sun shekara 15 a aure.
Ya'yan Rebecca da Yusuf guda hudu ne kuma sun shekara 15 a aure.
Babbar Kotun Abuja, FCT ce ta yanke mata hukuncin kisa, ba Babbar Kotun Tarayya ba, kamar yadda wasu suke ta ...
Hadiza ta ce ta tafi da ‘ya’yan ne sabida ita ma tana da ikon yin gaka bisa ga karantarwar addinin ...
Rumfunar zabe uku ne a wannan makaranta masu lambobi kamar haka 056, 057 da 058.
Alkalin kotun da ya yanke wannan hukunci Lewis Allagoa ya ce ya jam'iyyar PDP bata yi zaben fidda gwani ba, ...
Sauran ‘yan takara kuwa gaba daya babu wanda ya samu ko da jimillar kuri’a 10,000.
Kwamitin ta dauki wannan mataki ne bisa ga laifuka tara da Yusuf ya aikata a hukumar.
Muna kira ga gwamnati ta tsige shugaban hukumar inshorar lafiya, Yusuf - Ma’aikata
Wannan ce hirar Kwankwaso da ‘yan jarida ta farko a Kano, tun bayan barin sa mulki a 2015.
Tun da mata ta ta tafi gidan su wanka har yau ta ki dawo wa gida.