KADUNA: Yusuf ya roki kotu ta tilasta wa matarsa Murjanatu ta biya shi naira miliyan 1.6 diyyar auren sa da tace bata yi
Lauyan da yake kare Murjanatu ya ce babu wannan alkawari a tsakanin Murjanatu da Yusuf.
Lauyan da yake kare Murjanatu ya ce babu wannan alkawari a tsakanin Murjanatu da Yusuf.
An kashe dubban mutane kuma kusan mutum miliyan ɗaya sun rasa muhalli, sun zama 'yan gudun hijirar ƙarfi da yaji.
Naja'atu wacce ke zama a unguwan Rimi ta bayyana wa kotu cewa mijinta wato Yusuf baya kula da ita da ...
Har zuwa lokacin da ake hada wannan labari, Abba bai cire wannan zargi nasa a shafin sa ta instagram ba.
Duk da cewa da yawa cikin waɗanda suka kalli cire mazauna gidan Big Brother sun bayyana cewa abin bai yi ...
Janar Yahaya ya maye gurbin marigayi Janar Ibrahim Attahiru wanda ya rasu a hadarin jirgi ranar Juma’a a Kaduna
Har majalisar sun je amma, ko dan majalisa daya bai iya fitowa ya yi wa masu zanga-zanga jawabi ba koda ...
Tuggar ya bada albishir a lokacin da ya je Mazabar sa ta Udobo da ke cikin Karamar Hukumar Gamawa jihar ...
Yusuf yace buɗe wannan asibiti zai taimaka wa mutane jihar matuka musamman a wannan lokaci da jihar ke karancin manyan ...
Akwai batutuwa da dama masu wahalar warwarewa a Kano, wadanda duk wani kokari da za a iya yi domin dakile ...