Laifuka 9 da Yusuf ya aikata a hukumar NHIS da ya yi sanadiyyar dakatar da shi
Laifuka 9 da Yusuf ya aikata a hukumar NHIS da ya yi sanadiyyar dakatar da shi
Laifuka 9 da Yusuf ya aikata a hukumar NHIS da ya yi sanadiyyar dakatar da shi
Abdullahi ya ce an tsige kwamishinonin nan take ba da wani bata lokaci ba.
Asibitoci kadan ne suka co jarabawar.
Yusuf ya nemi gafarar wadanda ya bata wa rai.
Masu yin nazari sunce sau dayawa ministan yakan aika da bukatunsa hukumar amma Dr Yusuf zai ce ba haka ba.
A bayanin da ya yi yace Yusuf ya kashe wasu kudade ba tare da ya nemi cikakken izini ba daga ...