Dole kasashen Afrika su mai da hankali wajen kawo karshe matsanancin yunwa da yara ke fama da shi
Yunwa ya addabi yaran Afrika.
Yunwa ya addabi yaran Afrika.
Duk da nema musu magani da aka yi ba iya ceto rayukan su ba.
Hukumar NEMA ta ce, akwai manyan motoci guda biyu da suka loda da abinci domin samar wa mazauna wadannan sansanoni.
Adadin yaran da yunwa ke yin ajalin su ya karu daga kashi 10.2 zuwa 10.8.
Kowace karamar hukuma za ta samar da kudade don haka.
Kungiyar ta ce a cikin watani biyar yara sama da 240 sun rasa rayukansu a dalilin cutar musamman yaran mazauna ...
Yunwa babban matsala ce a Najeriya
Majalisar dinkin duniya ta ce matsanancin yunwa fitina ne da ke daukar rayukan mutane a hankali.
Peter Lundberg ya ce har yanzu basu cire tsammanin samun tallafin ba
Kungiyar CMAM na kula da yara da suka kai 46,107 amma a watan Disembar shekara ta 2016 yawan yaran ya ...