Ma’aikatar noma ta yi ƙarin haske kan ” ‘yin addu’a da azumi” domin kawo ƙarshen yunwa a Najeriya
Haka kuma, ta bayyana cewa akwai hatsi kusan tan 42000 da ƙarin wasu tan 58200 na aka raba domin sassauta ...
Haka kuma, ta bayyana cewa akwai hatsi kusan tan 42000 da ƙarin wasu tan 58200 na aka raba domin sassauta ...
Ya ce batun magance matsalar abinci marar gina jiki na daga jikin muhimman abubuwa da gwamnatin shugaban ƙasa ya sa ...
Wannan lamari ya ƙara tsawwala farashin kayan abincin da ake shigowa da su da kuma nan cikin gida.
Jami'an 'yan sanda sun shaida wa Daily Trust cewa jami'an su sun isa wurin, kuma komai ya koma kamar kullum.
Cikin makon nan sai da dandazon mata suka yi zanga-zanga domin nuna rashin jin daɗin su kan tsadar rayuwa a ...
Ministan yaɗa labarai Mohammed Idris ya bayyana haka da yake hira da manema labarai a fadar shugaban kasa ranar Alhamis.
Saboda tsananin masifar tsadar rayuwa, wasu 'yan TikTok na maida matsalar abin dariya da raha, don su ɗan sauƙaƙa wa ...
Bello ya ce gwamnati za ta kirkiro matakan da za su taimaka wajen kawar da wannan matsala a jihar.
MSF ta yi kira ga gwamnati da ta kawo karshen rashin tsaro a Arewa maso Yamma tare da tsara hanyoyin ...
Ya yi wannan bayani ne dangane da ƙarancin 'yan takarar shugaban ƙasa da na mataimakin shugaban ƙasa duk Musulmai a ...