An kammala jigilan mahajjatan jihar Kaduna daga kasar Saudiyya byAisha Yusufu September 28, 2017 Mahajjata hudu ne suka rasu a Makka daga jihar Kaduna.