HAJJIN BANA: Za a fara tashi daga ranar 30 ga watan Yulin 2017 byAisha Yusufu July 4, 2017 0 Kakakin hukumar NAHCON Uba Mana ne ya sanar da hakan wa manema labarai a yau Talata.