Za a raba maganin Zazzabin Cizon Sauro kyauta a Najeriya
An sarrafa SMC ne domin samar da kariya wa yara kanana daga kamuwa da zazzabin cizon sauro a lokacin damina.
An sarrafa SMC ne domin samar da kariya wa yara kanana daga kamuwa da zazzabin cizon sauro a lokacin damina.
Idris ya fadi haka ne ranar Litini da yake zantawa da manema labarai a Birnin Kebbi.
Hukumar Aikin Hajji ta Kasa ta kara wa’adin biyan kudi Hajjin bana na 2018 zuwa ranar 25 Ga Yuli.
Gungun masu kare Shema a karkashin jagorancin babban lauya J.B Daudu, A.T Kehinde, B.Y Kura da kuma Uyi Igunma, sun ...
Secondus ya bayyana haka ne da yake kaddamar da kwamitin da za ta kula da shirye-shirye da sa ido a ...
Kakakin hukumar NAHCON Uba Mana ne ya sanar da hakan wa manema labarai a yau Talata.
Hukumar ta ce za ta fara duba takardun da kuma fara aiki akai daga ranar 3 ga watan Yuli.