Jam’iyyu 9 sun mara wa ɗan takarar gwamna na PDP baya a Kaduna
Ashiru zai fafata ne da Sanata Uba Sani na jam'iyyar APC a zaɓen gwamnan jihar.
Ashiru zai fafata ne da Sanata Uba Sani na jam'iyyar APC a zaɓen gwamnan jihar.
Kananan hukumomin sun haɗa da Aguata, Orumba North, Onitsha South, Awka South, Anaocha, Anambra East, Orumba South da Njikoka.
Amma dai ya ce da a ce ma shi ne ya zo na biyu, to da akwai dan dama-dama.
Uba, wanda shi ne mai kamfanin Capital Oil, ya ce har yanzu ya na nan daram a cikin jam’iyyar da ...