YOYON FITSARI: Duk shekara mata 12,000 na kamuwa da ciwon a Najeriya – UNFPA
Bincike ya nuna cewa mata 400,000 zuwa 800,000 na fama da wannan matsala a Najeriya.
Bincike ya nuna cewa mata 400,000 zuwa 800,000 na fama da wannan matsala a Najeriya.
Bayan haka kuma Hajiya Amina ta sa ayi wa mata 206 dake fama da wannan matsalar fida kyauta a wasu ...
Ya bayyana cewa an fi samun wannan matsalane a yankin arewacin Najeriya.
Za a samar da kayan aiki kyauta.