2019: Atiku ya kaddamar da takarar shugaban kasa
Mutanen da aka kashe a zamanin Buhari sun fi wadanda aka kashe a kasashen Iraki da Afghanistan."
Mutanen da aka kashe a zamanin Buhari sun fi wadanda aka kashe a kasashen Iraki da Afghanistan."
Daga karshe dai a sami daidaituwa a tsakanin kamfanin da hukumar NPA.
A dalilin haka suna umartar sa da ya gaggauta tumbuke wannan fosta ko kuma a tumbuketa da karfin tsiya.
Sai dai kuma a lokacin da kotun ta yanke wa wadannan mutane wannan hukunci dukan su sun riga sun mutu ...
'Yan matan Chibok din suna hantar su ne na zuwa Yola.
Marigayi Michika ya rasu ne ranar Asabar bayan fama da ya yi da rashin lafiya.
Hukumar makarantar ta rufe jami'ar daga yau Litini.
Emmanuel Timothy ya ki biyan Naira 100 kudin giyar da ya sha.
Zaratan sojoji ke ta bincike a yankin da nufin kokarin gano inda ya ke.
Jami’an Hukumar Kashe gabara sun samu galabar kashe wutar.