YAJIN AIKIN JOHESU: Buhari, don Allah ka sa baki, mutane na mutuwa, Daga Aisha Yusufu
Muna rokon Buhari ya saka baki a yajin aikin yan kungiyar JOHESU, mutane na mutuwa kwarai.