KISAN BABBAN MALAMI A YOBE: ‘Yan sanda sun damƙe sojoji biyun da ake zargi
"Da soja na biyu ya zo ne, sai suka ga ashe motar ma ta ci karan-shaf. Sai su ka kira ...
"Da soja na biyu ya zo ne, sai suka ga ashe motar ma ta ci karan-shaf. Sai su ka kira ...
Shugaban karamar hukumar Gulani Ilu Dayyabu ya ce ambaliyar ta ci gidaje da shaguna sama da 100 a kauyukan Kukawa, ...
An samu lalatattun ƙuri'u 11, yayin da sauran 289 duk aka jefa wa Bashir Machina su. Dama kuma shi kaɗai ...
APC dai ta miƙa wa INEC sunan Lawan ne maimakon sunan Bashir Sheriff-Machina, wanda aka bayyana shi ne ya yi ...
PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin da Machina ya ce canja sunan sa da na Ahmed Lawan rashin mutunci ne, ...
Su kan su ƴan mazaɓar sanata Lawan, Gashua sun goyi bayan ya hakura haka nan Machina ya maye gurbin sa.
Kafin zaɓen an yi masa ƙyaƙƙyawar zaton cewa shina jam'iyyar ta ke so ta tsayar ɗan takarar ta amma kuma ...
Rundunar ta ce ta yi haka ne domin kare kanta ganin yadda Boko Haram da ISWAP ke dasa bama-bamai a ...
Abdulkarim ya ce maharan wanda ke tafiya akan babura sun Kona gidajen malaman makarantar sakandare na gwamnati a Geidam.
Idan ba a manta ba a kwanakin baya ne gwamnan jihar Mai Mala Buni ya dage dokar hana amfani da ...