Dakarun Najeriya sun ceto dubban mutane da Boko Haram ta yi garkuwa da su byAisha Yusufu February 27, 2018 0 Bayan haka kuma sun lalata bama-bamai 4, sannan sun kona babura da kekune da dama