AMBALIYA A YOBE: Sama da mutum 49,000 sun gudu daga gidajen su, yayin da ambaliya ta jijjiga gidaje 18,000 a yankuna 408
An kula da lafiyar wasu, an bayar da kayan abinci da na sauran buƙatu, kayan tsafta da kuma kuɗaɗe."
An kula da lafiyar wasu, an bayar da kayan abinci da na sauran buƙatu, kayan tsafta da kuma kuɗaɗe."
Maharan da ake zargin cewa Boko Haram ne ɗauke da manyan bindigogi har da samfurin tashi-gari-barde (RPGs) sun kai hari ...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Garba Ahmad ya tabbatar cewa rundunar za ta yi kokari wajen kawar da matsalolin cin zarafin ...
Aƙalla rahotanni sun tabbatar akwai masu gudun hijira fiye da miliyan 1 a sansanonin gudun hijira daban-daban a Jihar Benuwai.
Ganin yadda wutar ta datse daga Jos, Jihar Filato, sai Babban Manajan Bada Wutar Lantarki na Shiyyar Bauchi
Ya yi kira ga dukan mutane da su mara wa jami’an tsaron bayan ta hanyar bada bayanan da za su ...
Boko Haram a ranar Juma’a sun kai wa kauyen Geidam dake jihar Yobe hari inda suka kashe faston cocin ‘Christ ...
Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta koka da yadda cutar tarin fuka ke ci gaba da yaduwa a jihar ...
Marigayi mataimakin sufuretanda II Ahmed Usman an haife shi a ranar biyu ga Afrilu 1983 sannan ya fara aiki da ...
Ya ce nan da ranar 12 ga Oktoba gwamnati za ta karo maganin rigakafin cutar wa jihar domin kare yara ...