ZABEN EDO: CDD da Yiaga Africa sun ce INEC ta gudanar da sahihin zabe
Amma wadannan kalubale ba za su hana a gamsu da sahihancin zaben ba.
Amma wadannan kalubale ba za su hana a gamsu da sahihancin zaben ba.
Tuni dai Shugaba Muhammadu Buhari ya roki duk wanda bai gamsu da sakamakon zaben gwamnonin guda biyu ba, to ya ...
Bangaren YIAGA mai sa-ido kan shirye-shiryen zabe, mai suna WTV ne ya fito da wannan bayan ya yi wani kwakkwaran ...
YIAGA ta ce wadannan matasa su na cikin rukunin wadanda suka fara daga shekara 18 zuwa 35.
Ruguntsimin aka yi da kudi da kuri'u a zabukan jihohin Katsina, Bauchi da Kwara