Dalilan da ya sa ma’aikatan hukumar NAFDAC suka shiga yajin aiki
Shugaban kungiyar Idu Isua yace wannan yajin aikin ba shine karo na farko da ma'aikatan hukumar suka taba yi ba.
Shugaban kungiyar Idu Isua yace wannan yajin aikin ba shine karo na farko da ma'aikatan hukumar suka taba yi ba.
Kungiyar kasashen turai EU ta hana amfani da wannan magunguanan ne domin illar da ya ke yi wa kodar mutane ...