INEC ta bayyana sunayen jam’iyyun da za su shiga zaben fidda-gwani a Katsina, Bauchi da Cross-River byAshafa Murnai November 9, 2018 0 Za a gudanar da zabukan cike gurabun ne a ranar 17 Ga nuwamba.