Kokawar tikitin PDP: Isa Ashiru, Sani Sidi, Hunkuyi, Yero za su gwabza a Kaduna
A yau Lahadi ne za a yi zaben fidda gwani na Jam'iyyar PDP a jihar Kaduna.
A yau Lahadi ne za a yi zaben fidda gwani na Jam'iyyar PDP a jihar Kaduna.
Matasa sun kai hari a unguwar Malali.
Wannan rikici yayi sanadiyyar rasuwar wasu matasa biyu.
Tsohon gwamna Yero ya shafe awa hudu a ofishin EFCC ya na amsa tambayoyi daga hukumar.
Ibrahim Abdullahi ya fadi hakanne a lokacin da yake tattaunawa da gidan Jaridar PREMIUM TIMES a Kaduna.