EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan Taraba Ishaku a kotu bisa zargin yin sama da faɗi da naira biliyan 27
Ya ba da umarnin a ci gaba da rike su a hannun EFCC har zuwa ranar Alhamis da za a ...
Ya ba da umarnin a ci gaba da rike su a hannun EFCC har zuwa ranar Alhamis da za a ...
Shugaban jam'iyyar Felix Hyet ya bayyana haka a hira da ya yi da Kamfanin dillancin labaran Najeriya a Abuja ranar ...
A yau Lahadi ne za a yi zaben fidda gwani na Jam'iyyar PDP a jihar Kaduna.
Matasa sun kai hari a unguwar Malali.
Wannan rikici yayi sanadiyyar rasuwar wasu matasa biyu.
Tsohon gwamna Yero ya shafe awa hudu a ofishin EFCC ya na amsa tambayoyi daga hukumar.
Ibrahim Abdullahi ya fadi hakanne a lokacin da yake tattaunawa da gidan Jaridar PREMIUM TIMES a Kaduna.