Rundunar ‘yan sanda ta sabunta dokar hana hawa da babura a jihar Zamfara
Kakakin rundunar Muhammad Shehu ya sanar da haka ranar Litini a Gusau.
Kakakin rundunar Muhammad Shehu ya sanar da haka ranar Litini a Gusau.
Tinubu ya je wasu jihohin da ake ganin cewa tutar APC ta kama wuta sosai kamar jihohin Kano da Kaduna.
Shi ne gwamnan da ya fara kaddamar da shari’ar musulun ci, har aka yanke wa wani haddin datse masa hannu ...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Mahmuda Aliyu Shinkafi ya canza sheka zuwa jam'iyyar APC. Mahmuda ne dan takaran gwamnan jihar a ...