Mallakar shaidar rigakafin ‘Zazzabin Shawara’ ya zama dole ga matafiya – Gwamnatin Najeriya
Tun da cutar shawara ta bullo a shekarar bara gwamnati ta fara yi wa mutane rigakafin cutar.
Tun da cutar shawara ta bullo a shekarar bara gwamnati ta fara yi wa mutane rigakafin cutar.
Ana sa ran mutane sama da 90, 000 ne zasu yi aikin daga kasa Najeriya a bana.