Dole sai shugabanin kasashen Afrika sun zage damtse don kawar da cutar shawara – WHO
Ghebreyesus ya nuna takaicin sa kan yadda zazzabin shawara ke hallaka mutane a yankin Afrika
Ghebreyesus ya nuna takaicin sa kan yadda zazzabin shawara ke hallaka mutane a yankin Afrika
Ta fadi hakan ne a taron wayar da kai akan kiwon lafiya ta duniya na karo 70 da aka yi ...