APC TA DINKE A KANO: Oshiomhole, Ganduje sun ziyarci Shekarau kan shirin gangamin sauya sheka
Ana sa ran gobe ne Ibrahim Shekarau da dubban magoya bayan sa za suyi gangamin ficewa daga jam'iyar PDP zuwa ...
Ana sa ran gobe ne Ibrahim Shekarau da dubban magoya bayan sa za suyi gangamin ficewa daga jam'iyar PDP zuwa ...
Mun samu wannan Sanarwa ne daga Tanko Yakasai, Kakakin gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje.