KUDIRIN DOKAR CUTUTTUKA: Bill Gates ya karyata yarfen bai wa Majalisar Tarayya cin hancin dala milyan 10 byAshafa Murnai May 19, 2020 Ta ce karya ce kawai da yarfe da sharrin bata suna kawai