‘JUNE 12′: Ku daure, ku bi ni kada ku sare, hanyar da zan bi da ku mai ɓullewa ce’ – Tinubu
A na sa ɓangaren, Tinubu ya ƙara jaddada cewa zai cika alƙawurran da ya ɗauka a lokacin kamfen, tare da ...
A na sa ɓangaren, Tinubu ya ƙara jaddada cewa zai cika alƙawurran da ya ɗauka a lokacin kamfen, tare da ...
Kwamishinan 'Yan Sandan Jihar Oyo, Adebowale Williams, ya gabatar da tsirarun 'yan a ware ɗin a gaban manema labarai.
Sannan kuma basaraken ya zargi Igbo da hana sauran ƙabilun ƙasar nan mallakar filaye da kantina a kasuwar Anacha.
Sai dai kuma Rundunar 'Yan Sandan Legas ta ce duk mai son kan sa da arziki, kada ya kuskura ya ...
Musu yin sharhi sun ce tsame ƴan yanki daya a rika kashe su ana muzguna musu ba shi da ma'ana ...
Tuni da Yarabawa su ka tashi haikan a kungiyance su na cewa idan aka kama Sunday Igboho, to za a ...
Kungiyar Kare Muradin Fulani Makiyaya, Miyetti Allah, ta yi kira a gaggauta kama dan rajin kafa kasar Yarabawa mai suna ...
Amma kuma abin takaici gwamnatin tarayya da jami’an tsaro sun kauda kai, sun toshe kunnuwan su daga kukan da mu ...
Jihohin da ake kira jihohin Yarabawa, sun kunshi Ekiti, Lagos, Ondo, Oyo, Osun da kuma Ogun.
Idi Aba can ne mahaifar Wole Soyinka a jihar Ogun.