YUNƘURIN ƁALLEWA DAGA NAJERIYA: Yarabawa sun fi sauran ƙabilu samun dama a Najeriya a gwamnatance, tun daga 1999 zuwa yau – PREMIUM TIMES
Cikin ra'ayin na PREMIUM TIMES, jaridar ta tunatar cewa, idan ma wani yanki ko wata ƙabila ya yi ƙorafin ana ...