Ba zan hakura da kira ga mutane da nake yi da su canza halaiyarsu ba – Sarkin Kano
Kuma na san zan samu nasara akan haka domin abune mai kyau nake yi wa al’ummar.
Kuma na san zan samu nasara akan haka domin abune mai kyau nake yi wa al’ummar.
Rakiya ‘yar shekara 17 ne kuma ta na sana’ar saida soyayyar gyada ne.
Za'a taimaka wa yara 50,000
Shan tsaftatacen ruwa zai kare 'ya'yanka daga kamuwa daga cutar kwalara.
UNICEF ta ce a bayanan da ta samu na wani bincike da ta gudanar yara miliyan 1.4 na fama da ...