Hukumar NHRC ta saurari kararrakin cin zarafin mata da yara 158,517 a Najeriya
Julie ta yi kira ga masu ruwa da tsaki musamman hukumar NAPTIP da su hada hannu domin yakan wannan matsala ...
Julie ta yi kira ga masu ruwa da tsaki musamman hukumar NAPTIP da su hada hannu domin yakan wannan matsala ...
Wannan matsala kuwa na shirin afkuwa ne sakamakon yaƙe-yaƙen ta'addanci da Boko Haram ke yi a Arewa maso Gabas.
Watakila mu ce tsohon gwamnan Kano kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya - Engineer Dr. Rabiu Musa Kwankwaso
Iwot ya ce a yanzu haka gwamnati a Abuja ta dauki wasu matakai da za su taimaka wajen inganta kiwon ...
Kanawa mutane ne masu bin doka, zamu jira muga hukuncin da hukuma zata yi saboda sun kafircewa dokokin zamantakewa.
Wadannan adadin yawan yara sune aka kididdiga ke gararramba a titunan kasar nan ba tare da suna zuwa makarantan Boko ...
Kungiyar likitoci na (NCS) ta koka kan yadda cutar hawan jini ke kama mutane a kasar nan.
Ranar da nafi zama cikin bacin tun da na zama sarkin Kano
Iliyasu ya ce ana ci gaba da bincike, kuma za a gurfanar da wadanda ake zargin a kotu.
Wannan shine kadan daga cikin abinda zanyi tsokaci akai. Amma abubuwan da suke da alaka da matsalar tsaro a arewa ...