Kotu ta daure wani magidanci da ya ke kwana da ‘yar sa a Jihar Kano byMohammed Lere July 21, 2017 0 Kotu ta daure Ibrahim Mohammed zuwa lokacin da za ta yanke hukunci akan haka.