An karrama Rahama Sadau a Amurka byMohammed Lere March 15, 2018 Wannan Karramawa dai shine na farko da wata 'yar wasar fim a Arewacin Najeriya za ta taba samu.