KORONA: Abuja 70, Bauchi 25, Kaduna 15, Kano 5, yanzu mutum 11,844 suka kamu a Najeriya
Jihar Legas na ci gaba da samun daruruwan mutanen da suka kamu da cutar Korona babu kakkautawa.
Jihar Legas na ci gaba da samun daruruwan mutanen da suka kamu da cutar Korona babu kakkautawa.
Jihar Kano ta samu nata rabon na yaduwar cutar coronavirus a Najeriya inda aka samu mutum na farko ya kamu ...