Kotu ta garkame ’yan Shi’a 60 a kurkukun Suleja da na Kuje
Dukkan wadanda ake zargin dai sun karyata zargin da ake yi musu. Sun ce karya ‘yan sanda ke yi musu.