ZABE: An kama hadimin Gwamnan Jigawa ya na kekketa fastar ‘yan Adawa byAshafa Murnai January 24, 2019 0 Hakan ta faru ne a lokacin da ake shirye-shiryen zuwan Gwamna Badaru kamfen a Kazaure.