Sarakunan gargajiya 11 da aka tsige ko dakatar a Zamfara da Katsina saboda zargin alaƙa da ‘yan ta’adda
Gwamna Bello Matawalle ne ya ƙirƙiro masarautar 'Yandoton Daji daga cikin Ƙaramar Hukumar Tsafe, a ranar 18 Ga Mayu.
Gwamna Bello Matawalle ne ya ƙirƙiro masarautar 'Yandoton Daji daga cikin Ƙaramar Hukumar Tsafe, a ranar 18 Ga Mayu.
Aleru ya na da shekaru 45 kuma ya na jagorantar 'yan bindigar da ke addabar yankin Tsafe, Gusau, Zamfara da ...