BABBAN SALLAH: Ga dai raguna, babu masu siya a Kaduna
Kasuwar da aka fara dira kuwa itace kasuwar 'Yan Awaki dake Kawo, Kaduna.
Kasuwar da aka fara dira kuwa itace kasuwar 'Yan Awaki dake Kawo, Kaduna.
Duk da saukin farashin da raguna suka yi kasuwar sai a hankali