Yadda ‘yan ta’adda suka sace daliban Kwalejin Kiwon Lafiya ta jihar Zamfara da ‘yan biki 18
PREMIUM TIMES ta gano cewa jami’an tsaro da gwamnati na ta kokarin boye maganan garkuwar saboda akwai dalibai cikin wadanda ...
PREMIUM TIMES ta gano cewa jami’an tsaro da gwamnati na ta kokarin boye maganan garkuwar saboda akwai dalibai cikin wadanda ...
Hukumar Kula da Gidajen Radiyo da Talabijin ta Ƙasa (NBC) ce ta ƙaƙaba tarar, kamar yadda wata sanarwa daga hukumar ...
Gwamnatin Jihar Neja ta jaddada cewa a cikin shekaru biyu 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane su raba aƙalla 151, ...
Bayan haka sai wasu matasan daga unguwar Kakuri suka fara bi duk inda ake ajiye da wadannan kayan abinci suna ...
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa Boko Haram sun tarwatse a cikin dajin Sambisa kowa ya kama gaban sa.
Kwamishinan ‘yan sanda Audu Madaki ya sanar da haka a taron manema labarai da aka yi ranar Talata a garin ...
An same su da wukake, addduna, sanduna, guraye da layu, gariyo da kuma kayan bugarwa.
Gwamnati ta tura dakarun ta domin fatattakar wadannan mutane da ruguza shirin su da ayyukan su.
Ya ce an kuma same su da bindigogi da albarusai
" Mun kama 'yan ta'adda 11 dauke da bindigogi biyar, cebur 4, adduna hudu da layuka da dama."