Kotu ta maida Sowore hannun ’yan sanda, bayan ya kwana daya a kurkuku
An dai kama Sowore ne a ranar jajibirin shiga shekarar 2021 a lokacin wata zanga-zangar lumana a Abuja.
An dai kama Sowore ne a ranar jajibirin shiga shekarar 2021 a lokacin wata zanga-zangar lumana a Abuja.
Har yau ba a kwaso gawarwakin ‘yan sandan da maharan Zamfara suka kashe ba
Salima ta fada wa manema labarai cewa ta so ta siyar da tagwayen ne batare da sanin mijin ta ba.
‘‘Kwamishinan ‘yan sanda ya yi karya kuma karyan da ya yi ta isa ta rura wata sabuwar rikicin.
Wannan artabu ya faru ne da safen Lahadi.
Har a zuwa 10:30 na daren lahadi Sule na tsare a ofishin 'yan sandan.
An kai hare-haren ne a cikin daren jiya zuwa safiyar litinin din nan.