’Yan sanda sun gudanar da zanga-zanga tare da yin harbe-barbe a Maiduguri
An ce an kwaso ‘yan sandan daga kowace jiha cikin jihohin fadin kasarnan, domin su taimaka a dakile Boko Haram.