HAUSA BA DABO BACE: Bahaushe Mai ‘Ya’ya Da Yawa!
'Yan KAROTA. 'Yan Agaji. 'Yan acaba. 'Yan bursuna. 'Yan sholisho. 'Yan kalare. 'Yan a-mutu. 'Yan kunar-bakin-wake.
'Yan KAROTA. 'Yan Agaji. 'Yan acaba. 'Yan bursuna. 'Yan sholisho. 'Yan kalare. 'Yan a-mutu. 'Yan kunar-bakin-wake.
Hon. Sarkin Adar da Abdulmumin Jibrin ne suka yi musu jagora wurin ganawa da Buhari.
Ya ce ikon da Majalisa ke da shi, babu wani shugaba da ya isa ya kankare musu shi.