Hukumomin ’Yan Sanda, Majalisa da Masu Shari’a sun fi cin rashawa a Najeriya -Bincike
Ta buga wannan bayani a jiya Alhamis a cikin rahoton binciken ta na 10.
Ta buga wannan bayani a jiya Alhamis a cikin rahoton binciken ta na 10.
Wadannan kudaden ta ce an tara su a cikin watanni uku na farkon shekarar 2019, wato daga Janairu zuwa Maris.
Sannan kuma ana nan sa wa Najeriya ido cewa ta kokarta ta biya bashin nan da wa’adin da aka gindaya ...
Za a raba lamunin ne da karkashin tsarin tallafa wa masu karamar sana’a, da ake kira ‘Trader Moni’