Matsanancin yunwa ya sa yara da iyayensu na cin ganyen albasa don su rayu a sananin Bauchi
Wakilin Kamfanin Dillancin Labarai ya ziyarci wannan sansani.
Wakilin Kamfanin Dillancin Labarai ya ziyarci wannan sansani.
Sekin ta roki masu garkuwan da su tausaya mata su saki mijinta da suka tafi da.
Hukumar kwastam ta kasa (NCS) ta sanar cewa za ta raba wa sansanonin ‘yan gudun hijira
'Yan gudun hijira sun yi wa gwamnan Nasarawa luguden duwatsu.
Hukumar tsaro za ta sa Ido.
Cikin ‘yan gudun hijiran 91,000 din da za a dawo da su 4,000 daga jihar Adamawa suka fito.
" Dole ‘yan gudun hijiran suke fita nemo abinci saboda yunwan da suke fama da shi."
A shekarar bara ne BBC ta sanar da gasar "Hikayata" ga marubuta mata su fafata.
Darekta Janar na NYSC, Sulaiman Kazaure ne ya fadi haka ranar Talata yayin da ya ke zantawa da ’yan jarida ...