Gwamnatin jihar Neja ta kara kason da take ware wa ‘yan fanshon jihar byAisha Yusufu September 12, 2017 ma’aikatan da aka dauka daga shekarar 1993 ne za su amfana da wannan karin.