Sanusi ya maka Sufeto Janar din ‘Yan sanda, shugaban SSS da Antoni Janar a kotu byAisha Yusufu March 12, 2020 0 Bayan tsige sarki Sanusi sai aka kore zuwa Kasar Awe domin ya ci gaba da zama.