KORONA: Najeriya za ta dawo da mutum 167 daga Kasar Afrika ta Kudu byAisha Yusufu June 26, 2020 0 Jirgin za ta sauke mutum 45 a Abuja sannan sauran mutum 122 a Ikeja jihar Legas.