TASHIN HANKALI A ZAMFARA: Yadda ‘yan bindiga su ka buɗe wuta ana tsakiyar Sallar Tarawi a Tsafe
Majiya ƙwaƙƙwara ta ce an kashe mutane da yawa. Daga cikin waɗanda aka kashe, har da ɗan Kwamishinan Harkokin Tsaro ...