Yadda aka hana Dogara yin zabe a Bauchi
Shi kan sa Dogara an hana shi kada kuri'a wai shima yayi lattin zuwa.
Shi kan sa Dogara an hana shi kada kuri'a wai shima yayi lattin zuwa.
Ya ce tunda ga zaben 2019 ya kunno kai, akwai bukatar gaggauta tsaurara dokar.
Ya ce zaben gwamnan jihar Ekiti da ya gabata kwanan baya, an samu ‘yan takara 37.
Kungiyar Kula da Batutuwan Zabe ta TMG, sai kuma DFID da V2P ne suka shirya taron.
An dawo wa Saraki da jami'an tsaron sa biyar ne kacal.
Da ya ke tuna abin da ya faru a 1975, ya ce a lokacin da aka cire shi daga mulki, ...
Majalisar Tarayya ta yanke shawarar binciken yadda aka yi wacaka da kudaden ciyar da dalibai na yankin Arewa-maso-gabas.
Shugaban INEC, Mahmood Yakubu ne ya yi wannan jawabi a wani taro da yake magana kan korafe-korafen da akayi cewa ...
Kamfanonin da suka yi watandar Basu da rijista.
Daga baya-bayan nan, ana bai wa ‘yan majalisar naira biliyan 100 a kowace shekara domin su je gida su yi ...