‘Yan Majalisar wakilai 34 ‘yan APC sun koma PDP
34 daga cikin su a PDP suka koma, yayin da ADC kuma ta karbi hudu.
34 daga cikin su a PDP suka koma, yayin da ADC kuma ta karbi hudu.
Wannan cibiya bangare ne na Ma’aikatar Ayyukan Kwadago ta Kasa da Samar da Ayyuka.
Ya ce an gudanar da taron ne a babban dakin taro na Majalisar Tarayya.
Sanatan ya cika da mamaki, har ya nuna mamakin yadda Buhari ya yi kasassabar sa wa kasafin hannu matukar dai ...
Idan akayi haka zai zama karo na biyu kenan da ake hukunta Abdulmumini Jibrin.
Majalaisar Kasa ta mika wa shugaba Buhari wasu shawarwari da ta dauka domin ya gunanar da su ko ya fuskanci ...
Jega ya ce shugabnnin jami’o’i sun sha kai masa wannan korafin ba sau daya ba, ba sau biyu ba.
A yau ne Shugaban Majalisar Tarayya, Yakubu Dogara ya karanta takardar da Jagaba ya rubuta wa malajisa a matsayin sanarwar ...
Idan ba amanta ba an dakatar da Jibrin daga halartar zaman majalisar tun bayan fallasa coge da akayi a kasafin ...
Majalisar Tarayya ta yanke shawarar binciken yadda aka yi wacaka da kudaden ciyar da dalibai na yankin Arewa-maso-gabas.